Kungiyar Matasa da Wassani na Karamar Hukumar Giade sun kawo ziyarar Girmamawa ga Babban Sakataren Hukumar Jindadin Alhazai ta Jihar Bauchi.
https://youtu.be/YdcA4uGeIDU
SAUKAN AL-QUR'ANI MAI GIRMA DA GIDAUNIYAR NAIRA 5,000,000
Daga Makarantan Suhaib BN Sinan Ajiya Adamu Raod Lungun Lolloki Daura da Masallacin Ajiya Bauchi.
https://youtu.be/TIk5u1vdOUg
Ta Gabatar da Saukan Al-qur'ani Mai Girma da Gidauniyar Naira Miliyan Biyar 5000000 Don ganin ta fadada Makarantan sakamakon matsala da take fama dashi na Rashin wadatat'chan Waje.
Hakan Yafaru ne saka mokon daliban Sunyi yawa Harta kaima a matse akeyin karatu, tana neman taimako a gurin 'yan uwa Musulmai Domin gina Makarantan Islamiyya da Hadda da takeyi.
Anyi wannan saukar al Qur'an da Gidauniyar Ranar Lahadi 04 ga watan Oktoba 2020, da ya wuce a harabar Masallacin Ajiya Bauchi.
Duk da makarantan ta juma tana neman taimakon a gurin al'umma bata samu ba Shine yanzun ma ta sake zuwa da ƙoƙon baran ta a wajen al'ummar Musulmai da su taimaka mata wajen gina wannan Makaranta.
Ga masu bukatar taimakawa.
Adireshi : Makarantan Suhaib BN Sinan Ajiya Adamu Road Lungun Lalloki Daura da Masallacin Ajiya Bauchi, Bauchi State.
Kokuma zaku Iya tuntubar shuwagabannin Makarantan
1. Malama Hannatu Yahya
{Darakta na Makaranta}
07033897726
2. Aliyu Isma'il
{Shugaban Makaranta}
07068232037
Allah ya bada ikon taimakawa.
Kukasance da Hikima Hausa Tv
HIKIMA HAUSA TV TATTABARA UWAR ALKAWARI KOMIN DARE GIDA KIKA KWANA
ZAHRA MULTI GLOBAL BLOCK & INTERLOCKING INDUSTRY
Sabon Company Dake Sarrafa Kayan Gineneh Kamar Su Block da Interlocking kalala a Farashi Mai Sauki.
https://youtu.be/Xmf7jmWX4DE
Daku Iya Samunsu a Sabon Titin qaura
Wanda yatashi daga Tirwun zuwa Ibrahim Bako Daura da Makarantan Ammar bin Yasir Bauchi.
Zakuku Iya Tun'tubansu a wannan Lambobi.
08062614169
08036690949
Sai Kunzo
HIKIMA HAUSA TV
TATTABARA UWAR ALKAWARI
A yayin da Al'umma suke farin cikin wannan Biki na Babban Sallah.
Wannan kafa mai Albarka HAKIMA HAUSA TV yaji Ra'ayoyin wasu daga cikin mutane yadda suke farin ciki da wannan rana ta Sallah.
https://youtu.be/TpPvL3e5aL4
Kukasance da Hikima Hausa TV Tattabara Uwar Alkawari Domin Samun Bidiyoyin mu Da Zaran Anyi
Ku Danna Mana Subscribe Kana Kudanna Kararrawar Sanarwa. Domin Samun Ingantattun Labari.
HIKIMA HAUSA TV
Falalar Kwanaki Goma na Zul'hijja da Hukunce Hukencen Lahiya
Sheikh Abdurrahman Imam Ibrahim Idris
https://youtu.be/pYWzR_eDyhg
Mun samu damar tattauna wa da babban Malamin addini musulunci kuma shugaban matasan kungiyar JIBWIS reshen jahar Bauchi wato Sheikh Abdrrahman Imam Ibrahim Idris, a Kwanaki Goma na Zul'hijja da hukunce hukuncen lahiya da kuma dabbobin da ake lahiya da su.
Ku kasance tare damu domin sauraren yadda hirar mu ta kasance.
Kudanna Subscribe kana kudanna kararrawar sanarwa Domin Samun Sababbin Bidiyoyin Mu
Hikima Hausa TV
Tattabara Uwar Al-kawari Komin Nisan Dare Gida Kika kwana
RA'AYOYIN AL-UMMA GAME DA SHIRIN N-POWER NA GWAMNATIN TARAIYYA
Zakuji tattaunawar da mukayi da wasu akan batun nan na N-Power da za'a ɗauka a nan Najeriya domin rage raɗaɗin talauci a ƙasar.
Mun tattauna akan a dadi yawan mutanen da za'a ɗauka da yawan su ya kai 400,000 na cin moriyar shirin, Yawan mutanen da suka cika wannan shiri na N-Power wanda a yanzu haka sun kai mutum miliyan 4,000000 kuma duk suna sa rai zasu samu cin moriyar shirin na N-Power.
Mun tattauna akan irin halin da wa'yan da aka dakatar da cin moriyar shirin na N-Power har mutum 400,000 zasu shiga sakamakon wasu dashi kawai suka dogara basu da wani abun yi sai shi.
A karshe Zakuji shawarwarin da jama'a suka baiwa gwamnati don kara yawan mutanen da zasu ci moriyar shirin na N-Power ganin yawan wa'yan da suka cika N-Power,da kuma iri halin da wasu da aka dakatar dasu zasu shiga.
https://youtu.be/5-hyuJzd67U
Ku cibaga da Kasan cewa tareda mu a HIKIMA HAUSA TV TATTABARA UWAR ALKAIRI KOMIN DARE GIDA KIKA KWANA.
SHIRIN DUNIYAR MUSULUNCI
Karatun Al-qur'ani Mai Girma
Tareda :- Alaramma Lukman Ali {Binbas}
https://youtu.be/H9pWBDKUEEA
Kucigaba da kasancewa tareda HIKIMA HAUSA TV Domin Samun Sababbin Bidiyoyin mu da zaran Anyi.
Kar ku manta ku Danna Subscribe kana ku Danna kararrawar sanarwa Domin Samun Ingantattun labaruka.
HIKIMA HAUSA TV tattabara Uwar Alkawari Komin dare gida Kika kwana
Irin Gudumawar da Firimiyan Nigeria na farko Sir Abubakar Tafawa Balewa ya bayar wajen ganin Nigeria ta zama kasa daya alumma daya.
https://youtu.be/fLsjqryQJBA
Tattaunawa da gidan TV na Hikima Hausa TV tayi tare da Babban Jami'i Mai kula da gidan Tarihi na Sir. Abubakar Tafawa Balewa a nan Bauchi
HIKIMA HAUSA TV TATTABARA UWAR ALKAWARI KOMIN DARE GIDA KIKA KWANA
SHIRIN DUNIYAR MUSULUNCI
Mai taken Azumin Tasu'a da Ashura.
Tareda :- Sheikh Imam Ibrahim Ahmad Buraima
https://youtu.be/If4144lHU7A
Babban Limamin Masallacin Sautus Sunnah Yakubu Wanaka
Kukasan ce da HIKIMA HAUSA TV Domin Samun Sabobbin Bidiyoyin mu.
Kudanna Subscribe kana Ku Danna Kararrawar Sanarwa .
HIKIMA HAUSA TV
TATTABARA UWAR ALKAWARI
Burin Dan Siyasa Bukatansa tabiya ko a mutu ko ayi Rai Baruwan sa da kai.
Al-mustapha Haji Sufi {Hasken Matasan Arewa}
https://youtu.be/r4oe7ESC2J4
Yadda hirar mu ta kasance tare da babban Ɗan siyasar nan ALMUSTAPHA HAJI SUFI {Hasken Matasan Arewa} kenan.
Dan gane da makomar matasa a gun yan siyasa ganin yadda suke Amfani dasu wajen mai dasu yan bangan siyasa da zarar sunci zaɓe sai su manta da su.
Ku cigaba da biyo mu dami kawo muku shirye - shiryen mu masu ƙayatarwa kamar yadda maka saba.
HIKIMA HAUSA TV TATTABARA UWAR ALKAWARI KOMIN DARE GIDA KIKA KWANA.
Falalar Kwanaki Goma na Zul'hijja da Hukunce Hukencen Lahiya
Sheikh Abdurrahman Imam Ibrahim Idris
/channel/hikimahausatv/11
Mun samu damar tattauna wa da babban Malamin addini musulunci kuma shugaban matasan kungiyar JIBWIS reshen jahar Bauchi wato Sheikh Abdrrahman Imam Ibrahim Idris, a Kwanaki Goma na Zul'hijja da hukunce hukuncen lahiya da kuma dabbobin da ake lahiya da su.
Ku kasance tare damu domin sauraren yadda hirar mu ta kasance.
Kudanna Subscribe kana kudanna kararrawar sanarwa Domin Samun Sababbin Bidiyoyin Mu
Hikima Hausa TV
Tattabara Uwar Al-kawari Komin Nisan Dare Gida Kika kwana
Videon shugaban hukumar NDDC, wanda ya sandare yayin da ake tsakiyar masa tambayoyi akan zargin sace sama da biliyan 40, a ma'aikatar da ta raya yankin Niger Delta.
Читать полностью…Ku kasance tare da da HIKIMA HAUSA TV tattabara uwar alkawari komin dare gida kika kwana domin kawo muku shirye shiryen mu masu ƙayatarwa kamar su...
(1)Labarai abubuwan da suke faruwa.
(2)Shirin addinai hira da malamai da pastor's.
(3)Shirin Al'adunmu domin dawo da al'adunmu.
(4)Shirin Siyasa ɗon wayer da kan matasa da mata.
(5)Shirin Kasuwanci ɗon sawa marasa aikin yi sha'awar kasuwanci.
(6)Shiri akan Tarbiyya domin wayar da kan iyaye wajen tarbiyantar da yayan su.
Kaɗan daga cikin shirye-shiryen mu da damuke kawo muku a wannan TV
Kar ku bari a barku a baya HIKIMA tazo da alkairi, Ku cigaba da biyo mu.
HIKIMA HAUSA TV TATTABARA UWAR ALKAWARI KOMIN DARE GIDA KIKA KWANA.